Golden Eagle TV

Golden Eagle TV Domin tattaunawa akan batutuwa

19/04/2024
05/10/2023

Yau babban malami gwanin sheikh Hazza Al Balushi na kasar yayi mana tuni, Allah saka masa da alkhairi, kar mu manta mu yiwa yan uwan mu yan da ma baki daya addu'a, Allah bamu zaman lafiya albarkacin Annabi Muhammad S.A.W 🤲🏽🤲🏽🤲🏽 ya yan uwa mu hadu a fatiha

Isma'il Maiduguri Comrd Abdul'aziz Rabi'u Jikanliman Habibu Maaruf Abdu

30/09/2023

Duk da cewa babu abin murna duba da yanda shugabanin Nigeria suke zalunta yan kasa, amma duk da haka ba zamu ke kasar mu ba, Allah dauka Nigeria, Allah kawo mana zaman lafiya

28/09/2023

Mu dai tsaya ga Annabi Muhammad S.A.W Comrd Abdul'aziz Rabi'u Jikanliman Habibu Maaruf Abdu Chaïbou Aboubacar Ibrahim Salma Isma'il Maiduguri Uthman Lawal Zurmi Na'Allah

28/09/2023

Gwani Dr Isma'il Maiduguri Shettiman Allarammoni ya ce ayi salatul Ibrahimiyya, shi ma ita yake yi, don ita ta inganta Allah saka da alkhairi Gwani, Comrd Abdul'aziz Rabi'u Jikanliman Habibu Maaruf Abdu Ibrahim Salma Uthman Lawal Zurmi Na'Allah mu hadu a fatiha 🤲🏽🤲🏽🤲🏽

04/08/2023

Har illa yau wani yaro dan albarka daga kasar larabawa ya tunatar da mu muhimmanci yiwa Annabi salati🥰 Allah karawa Annabi Muhammad S.A.W daraja, shi kuwa wanan yaron da iyayen sa da s**a tura mana video Allah saka musu da alkhairi, Allah biya musu bukatun su, hakazalika zamu yi amfani da wanan ranar mai albarka wurin yin addu'ar ga yan uwan na kasar da da ma ko ina baki daya Allah bamu zaman lafiya. Amen amen amen Comrd Abdul'aziz Rabi'u Jikanliman

28/07/2023

Tunatar daga bakin Marigayi Fadilatul Sheikh Nurain Muhammad Saddiq Allah ji kan sa Allah sa aljanna makoma, Allah karawa Annabi daraja, Allah kare musulmai da muslunci. Amen amen

20/04/2023

Takaballah Minna wa min kum🥰 Comrd Abdul'aziz Rabi'u Jikanliman

Allah karba ibadan mu, Allah biya mana bukatan mu

Da Allah kar mu manta ku sa mu, da muke kasar Sudan a addu'ar ku, sakamakon chakwakiya da kasar ta shiga, Allah kare mu Allah kawo mana zaman lafiya baki dayan mu. Amen amen 🤲🏽🤲🏽🤲🏽

18/04/2023

I've received 100 reactions to my posts in the past 30 days. Thanks for your support. 🙏🤗🎉

Godiya mara adadi ga daukacin mabiya da ma wanda ba mabiya wanna shafe ta mu Comrd Abdul'aziz Rabi'u Jikanliman Allah sakawa kowa da alkhairi Allah karba ibadum mu. Amen amen 🤲🏽🤲🏽

14/04/2023

Ta iya yuwa yau ita ce Jumma'a ta karshen a cikin wanan watan mai cike da albarka watau watan Ramadan, muna kara tunatar da kan mu da yan uwa musulmai muyiwa masoyin mu, shugaban mu, Annabi mu Annabi Muhammad S.A.W salati ba iyaka don mu samu albarka da dacewa!!! Allah sa salatin da zamu yi yau ta zama sanadiyar shiga ceton Annabi Muhammad S.A.W ranar alkiyama 🤲🏽🤲🏽🤲🏽 Muna godiya kwarai, Allah saka muku da alkhairi, Allah karba ayukan mu na watan Ramadan, amen amen

Comrd Abdul'aziz Rabi'u Jikanliman Habibu Maaruf Abdu Uthman Lawal Zurmi Na'Allah Daily Trust Hausa BBC Hausa Dr. Naima Idris Usman Chaïbou Aboubacar

13/04/2023

Comrd Abdul'aziz Rabi'u Jikanliman ya ce mu hadu a fatiha🤲🏽🤲🏽🤲🏽 Amen

Address

Al Khartum Bahri

Telephone

+249991162958

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Golden Eagle TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Golden Eagle TV:

Share