22/03/2025
*SALLOLIN NAFILA A DARAREN RAMADHAN*
🌹🌹🌹🌹🌹🥀🌹🌹🌹🌹🌹
*_Daren 21_*
1.Wanka na tsarki da niyyar Ibadah. An so ya kasance kafin sallar Magrib.
2. Sallah Raka'a 8 - Fatiha 1 , Surah 1 wadda ta sauwaka.
3. Sallah Raka'a 2 , Fatiha 1, Suratul Ikhlas 7 a kowace raka'a. Istighfari 70 bayan sallama.
4. Sallah Raka'a 100 - Fatiha 1, Suratul Ikhlas 10 ko 11 a kowace raka'a.
5. Karanta Addu'ar Jaushinul kabeer. [Addu'ar da Mala'ika Jibril ya zo ma Manzon Allah (sawa) a Ranar Yakin Badar]
Ana son mutum ya raya wannan dare da ibada.
Idan da hali goman karshe na watan Ramadhan a yi Itikafi a masallaci.
*_Daren 22_*
Sallah Raka'a 8, Fatiha 1, Surah 1 wadda ta sauwaka.
*_Daren 23_*
1. Wanka na Tsarki da niyyar Ibadah. An fi ya kasance Kafin sallar Magrib
2. Sallah Raka'a 8, Fatiha 1, Surah 1 wadda ta sauwaka.
3. Sallah Raka'a 2, Fatiha 1 Suratul Ikhlas 7 a kowace raka'a. Istighfari 70 bayan sallama.
4. Karanta Suratul Ankabut, Suratul Rum, Suratul Hamim Dhukan,
5. Karanta Suratul Qadr 1000
6. Sallah Raka'a 100, Fatiha 1, Suratul Ikhlas 10 ko 11 kowace raka'a
7. Yawaita Du'a'ul F***j.
8. Ziyaratul Hussain (as)
9. Karanta Addu'ar Jaushinul kabeer
*_Daren 24_*
Sallah Raka'a 8, Fatiha 1, Surah 1 wadda ta sauwaka.
*_Daren 25_*
Sallah Raka'a 8, Fatiha 1 Suratul Ikhlas 10 ko wace raka'a.
🎄🎄🎄🎄🎄🌺🎄🎄🎄🎄🎄
©️ SahihulAsrWaz-ZamaanInstituteYola
[email protected]
/Ramadhan1442H