Zij Online TV

Zij Online TV Information, Education and Entertainment is our goal. Fadakarwa, ilmantarwa, da Nishadantarwa

14/07/2025

: Sabuwar Tafiya a sakanin Matasa a Jihar Adamawa ya fara dauka hankula Al'umma bisaga tagomashin tafiyar da Kuma yadda Matasa s**a Bige a bayanta

 : Tsohon shugaban kasa Najeriya Muhammadu Buhari ya rasu. Ya rasu ne da yammacin yau a lokacin da yake jinya a Landan. ...
13/07/2025

: Tsohon shugaban kasa Najeriya Muhammadu Buhari ya rasu.

Ya rasu ne da yammacin yau a lokacin da yake jinya a Landan.

Tsohon mataimakinsa, Bashir Ahmed ne ya tabbatar da labarin rasuwarsa a wasu kafofin da muka samu.

13/07/2025

: "Mu dai akai kasuwa bamu cikin Tafiyar" Cewar Matasa APC a Yola ta Arewa

12/07/2025

: Tirkashi; UMARU NANA Ya fasa kwai Mai wari kan takun sakarsa da M. Fawas kana ya jefa wasu kalubale ga Dr Emmanuel N Musa kan alakarsa da M. Fawas.

 : Shima UMAR NANA yashigo cikin shirin inda ma Ya  Fasa kwai kan batun fitar Audio shi kana yajefa wasu kalubale kan da...
11/07/2025

: Shima UMAR NANA yashigo cikin shirin inda ma Ya Fasa kwai kan batun fitar Audio shi kana yajefa wasu kalubale kan dambarwar da M. Fawas Wanda yakamata Masu kallo Acewarhi ku zama Alkalai

Ku kasance damu domin kallon hiran gaba kadan

11/07/2025

: Wata Sabuwa; M. Fawas yace baiji zai'iya Daina Gwagwarmayar kan Dr Emmanuel N Musa duk da Zargin Kai masa fargamikin da acewarshi ya Sallake Rijiya da baya akayi

10/07/2025

: Tirkashi; Har yanzu dai tana kasa tana Dabo; Daga yanki Mubi wani Hadimin Dr Emmanuel N Musa ya zazzafar Martani kan kalaman yan tsagin Sen. Iya Abbas tare da bayyana Hujjojinsa kamar haka

 : Wannan Hotunan Motar M. Fawas Wanda ya sallake rijiya da Baya a wani hadari da ake zargi wasu Bata gari sun farmasa a...
10/07/2025

: Wannan Hotunan Motar M. Fawas Wanda ya sallake rijiya da Baya a wani hadari da ake zargi wasu Bata gari sun farmasa a Otel dake a Yola da safiyar Yau Alhamis.

Nan gaba kadan Zamu kawo muku Hira da M Fawas kan abunda ya auku

Ku tare mu.....

09/07/2025

: Tirkashi; Allura ya tuno Garma; M. Fawas yayi Martani kan Kalaman UMARU NANA tare da Bankado wasu bayanai

08/07/2025

: Tirkashi; UMARU NANA Yayiwa M. Fawas Wanki Babban Bargo da Dr Emmanuel N Musa yayi Martani da yayi kan kalaman M. Fawas

07/07/2025

: Tirkashi; TURAKIN KABAWA Yayi Martani ga EMMA da sauran masu ts**ar Sen. Aminu Iya Abbas da Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Adamawa

 : Hoto mai Magana; Mai Martaba Lamido Adamawa da sauran sarakunan gargajiya sun gana da Gwamna Jihar Ahmadu Fintiri a g...
07/07/2025

: Hoto mai Magana; Mai Martaba Lamido Adamawa da sauran sarakunan gargajiya sun gana da Gwamna Jihar Ahmadu Fintiri a gidan Gwamnatin dake Yola, a wani zama don duba yiwar inganta sha’anin tsaro a fadin Jihar

Hakkin Hoto: domiya

Address

Jimeta
Yirol
640001

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zij Online TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Zij Online TV:

Share