07/27/2025
DA DUMI-DUMI: Masu garkuwa da mutane sunyi garkuwa da wasu 'yan kungiyar asiri a lokacin da 'yan kungiyar asirin suke tsakiya da karbar sabbin mambobinsu a cikin dajin hanyar Jos zuwa Bauchi, kamar yadda gidan rediyo na Unity FM s**a ruwaito.
Daga Abba Sani Pantami