COOL SIDE -N

COOL SIDE -N Thanks for your care and I Will get you soon

12/29/2023
05/24/2023

```SARAKUNAN HAUSA 13 DA SUKAYI MULKI A GARIN JOS,

1 Sarkin Jos Malam Bunu __________
2 Sarkin Jos Barde dan galadima _________
3 Sarkin Jos Salisu 1902 -1904
4 Sarkin Jos Ahmadu dan Inna 1904 -1907
5 Sarkin Jos Hashimu 1907 -1909
6 Sarkin Jos Buraima 1909 -1914
7 Sarkin Jos Audu Sarkin Ningi 1914 -1915
8 Sarkin Jos Garba dan tafi da 1915 -1922
9 Sarkin Jos Usman kura 1920 -1922
10 Sarkin Jos Samanja Dogo 1922 -1925
11 Sarkin Jos Garba Waziri 1925 -1927
12 Sarkin Jos Sa"idu 1927 -1935
13 Isyaku 1935 -1948

KIDAYAR TSAKIYAR GARIN JOS TA 1930

YARE ( KABILU) YAWAN SU

1 Hausawa 6498
2 Fulani 1092
3 Turawa 684
4 Kare kare 590
5 Shuwa 424
6 Barebari 1906
7 Ibo 225
8 Yarbawa 249
9 Birom 55
10 Bagarmi 1672
11 Babur 221
12 Zabarmawa 154
13 Tiu 153
14 Asaba 66

Wannan bayanan an samo shi ne daga wani littafin tarihi mai suna Kabilanci da dimokradiyya a Jos,
Daga SADIK JIBRIN```

-AYS

Address

Lasves
Baltimore, MD
55555

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when COOL SIDE -N posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share