Isha FM

Isha FM We reaches out to people of the globe, with our thought provoking shows and programs.
(1)

03/16/2025

KACICI - KACICI AKAN SIRA, QURAN, HADITH 3/16/25

03/15/2025

TATAUNAWA DA MALAM ABDUL KUDOS (BOKO HARAM) DA SHEIKH ALBANY FARURUWA 3/15/25

03/15/2025

INSHA ALLAH AKWAI TATAUNAWA DA MALAM ABDUL KUDOS KARFI 9:00 NA DARE YAU ASABAR 3/15/25

03/14/2025

AQEEDUN SHI'A A MAHANGAN MUSULUNCI

03/09/2025

MATSAYIN SHEHUN TIJJANIYYA A GURIN MURIDI 08/03/2025

03/09/2025

SANARWAN KACICI- KACICI YAU IN SHA ALLAH

Karantu Yau Asabar Karfi 9:00 Na Dare
03/08/2025

Karantu Yau Asabar Karfi 9:00 Na Dare

03/06/2025
02/18/2025

KARATUN AQEEDAH TARE DA MAL IDRIS ILYAS IDRIS 18/02/2025

02/17/2025

AL-UQUDUD DURIYA DA JAWAHIRUL MA'ANI ZAMA NA 31 TARE DA IMAM LAWAN TRIUMPH 02/17/25

02/10/2025

SHAWAR WARIN MABIYA ISHA FM

02/10/2025

ASSALAMU ALAIKUM WA RAHMATULLAHI WA BARAKATUHU

A MADADIN HUKUMAR ISHA FM (GIDAN HUJJA) MUNA SANAR DA KU CEWA YAU LITININ 10-2-2025 BABU KARATUN AL'UQUDUD DURRIYYA DA JAWAHIRUL MA'ANI WANDA SHEIKH ABUBAKAR LAWAL TRIUMPH YAKE GABATARWA A WANNAN SHAFI MAI ALBARKA.

SAI SATI NA SAMA IN SHA ALLAH. SANNAN A KARSHEN KARATUN DA MALAM ZE MANA LITININ ME ZUWA, MALLAM ZE BADA HUTU SAI BAYAN WATAN RAMADAN ZA'A DAWO A CIGABA DA KARATUTTUKA.

MUNA FATA ALLAH SWT YA KARAWA MALAM LAFIYA DA IMANI, YA SAKA MASA DA ALKHAIRI BISA GA KARANTARWA DA YAKE MANA.

02/08/2025

TATTAUNAWA AKAN QUR ANI CONVENTION 08/02/2025

02/05/2025

QUR ANI CONVENTION SUNNAH NE KO BIDI A NE MALAN ISMAIL DAN MALAN 006/002/2025

Address

9612 Brock Avenue
Downey, CA
90240

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Isha FM posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Isha FM:

Videos

Share

Category