Real Maryam sabo

Real Maryam sabo Hausa Finest
(5)

Real Maryam saboDAMBAM TOWN.BAUCHI STATE– MARKET UPDATE.!Alhamdulillah! Prices of grains such as beans, millet, sorghum,...
08/06/2025

Real Maryam sabo
DAMBAM TOWN.
BAUCHI STATE– MARKET UPDATE.!

Alhamdulillah! Prices of grains such as beans, millet, sorghum, and red beans have significantly dropped this week!

Grain Prices Grain Market, in Danbam LG Bauchi State , August 06th, 2025

Maize (Masara dan aure)
– ₦40,000 to ₦41,000
Maize (Garangajiya) 34k 35k

Millet (Gero)
– ₦33,000 to ₦38,000

Sorghum – Small Load (Dawa Ɗan Lodi)
– ₦28,000 to ₦30,000

Sorghum – Kaura Type (Dawa Kaura)
– ₦37,000 to ₦38,000

White Beans (Farin Wake Misra & Manya)
– ₦75,000 to ₦65,000

Red Beans – Large (Jan Wake Manya)
– ₦81,000 to ₦75,000

Roselle (Zobo – Dried Flower)
– ₦20,000 to ₦21,000

Guna (Local Grain)
– ₦44,000 to ₦45,000
– ₦33,000 to ₦35,000 (variant)

Rice (Shinkafa)
– Polished: ₦125,000
– Broken/Processed: Price varies

Akwaro (Local Grain)
– ₦20,000 to ₦19,000
– Dan Ngalda variety: ₦16,000 to ₦17,000

Groundnut (Gyada)
– ₦130,000 to ₦135,000

Gangala (Local Dry Produce)
– ₦140,000 to ₦143,000

Wala/Wuyo Sorghum
– ₦35,000 to ₦31,000

May Allah continue to ease our affairs – Ameen.

Domin samun labarai nagaskiya kuyi following dina abubakar adamu Shanga Jr nagode 🙏🙏🙏

Daga Maryam

Hanyar Libya 🇱🇾 – Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji'un Labarin nan ya matukar taba zuciyata. Wani abokina ya turo mun da l...
08/06/2025

Hanyar Libya 🇱🇾 – Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji'un
Labarin nan ya matukar taba zuciyata. Wani abokina ya turo mun da labarin rasuwar mijin yayarshi da s**a tafi hanyar Libya. A hanya, motarsu ta lalace a tsakiyar daji, babu ruwa, babu abinci.

Wasu daga cikin su s**a yanke shawarar tafiya neman taimako wajen sojoji, amma shi ya ce zai tsaya tare da direbobin motar. Daga baya, motar bata gyaru ba, kuma shi kadai aka dawo aka same shi a jikin motar – ya riga mu gidan gaskiya. Direbobin ma ba a san inda s**a shige ba.

Abin tausayi, shi kadai aka birne a cikin saharar nan mai zafi da duhu. 😭
Innalillahi wa inna ilaihi raji’un.

Muna rokon Allah Madaukakin Sarki Ya gafarta masa, Ya jikansa da rahamarsa, Ya kawo mana zaman lafiya a kasar mu, Ya kuma ba mu shugabanni masu tsoron Allah da adalci.

Kana Taɓa Wannan shuɗin Rubutu Zai Kai Shafin Jaridar 👉 Duniyar labarai 👈Sai Ka Dangwali Alamar Like👍 Ko Follow, Kai Tsaye Zaka Ringa Sam

Daga Real Maryam sabo

AL'AJABI: Mahàuķaciýa Ta Ýi Wà Mahàukàci Askì😭😭😭😭😭😭A garin Gitata dake karamar hukumar a jihar Nasarawa, wata màhàùkacìý...
08/06/2025

AL'AJABI: Mahàuķaciýa Ta Ýi Wà Mahàukàci Askì
😭😭😭😭😭😭
A garin Gitata dake karamar hukumar a jihar Nasarawa, wata màhàùkacìýa ta zo wucewa a bakin hanya sai ta ga wani màhàùķàçi k**ar ta, sai ta shiga wani shago ta siyo rèza, sai ta k**a kansa tana yi masa aski.

Wadanda s**a taru a wajen suna kallon abin mamakin, sun jiyo matar tana cewa "idan na yi maka aski za ka ji dadi a jikinka.

Allah Ya ba su lafiya baki dayansu.

Kana Taɓa Wannan shuɗin Rubutu Zai Kai Shafin Jaridar 👉 Duniyar labarai 👈Sai Ka Dangwali Alamar Like👍 Ko Follow, Kai Tsaye Zaka Ringa Sam

Daga Real Maryam sabo

Yau kenan FARASHIN KAYAN AMFANIN GONA A KASUWAR MAƘARFI A YAU – 06/7/2025Masara Mai Aure ₦32.000 ₦40,000Masara Mara Aure...
08/06/2025

Yau kenan FARASHIN KAYAN AMFANIN GONA A KASUWAR MAƘARFI A YAU – 06/7/2025

Masara Mai Aure ₦32.000 ₦40,000
Masara Mara Aure ₦30.,000 zuwa ₦33,000

Dawa (G/corn) ₦34,000 zuwa ₦40,000

Dauro ₦56,000 zuwa ₦60.000
Gero ₦56,000 zuwa ₦59,000

Wake Fari Manya ₦75,000 zuwa ₦85,000
Wake Fari Ƙanana ₦80,000 zuwa ₦90,000

Waken Suya Silba ₦70,000 zuwa ₦77,000
Waken suya idon Fara ₦70,000 zuwa ₦73,000
Waken suya Zafa ₦70,000 zuwa ₦75,000

Shinkafa 2BC ₦37,000 zuwa ₦40,000
Shinkafa Jamila ₦,000 zuwa ₦40,000

Kalwa Babban buhu ₦145,000
Kalwa Ƙaramin buhu ₦120,000

Barkono ɗan Zagade ₦40,000 zuwa ₦50,000
Barkono ɗan Zagade Ban-ruwa ₦45,000 zuwa ₦55.000
Barkono Kimba ₦60,000 ₦75.000zuwa ₦80,000
Barkono Daurin Lagos ₦85,000 zuwa ₦95.,000
Ya danganta da kyan shi da kuma cikon shi

Rogo Babban Buhu ₦52,000 zuwa ₦55,000
Rogo Ƙaramin Buhu ₦32,000 zuwa ₦35,000

Tumatir Bushasshe:
Ƴar Zariya ₦62,000 zuwa ₦80,000
Ƴar Gamawa ₦70,000 zuwa ₦105,000
Ƴar Gashuwa ₦75,000 zuwa ₦110,000

Gyada Sabuwa Ta Kuli-Kuli ₦200,000 zuwa ₦210,000
Gyada Ta Soyu ₦210,000 zuwa ₦220,000

Shinkafa Tsaba ta Tuwo ₦100,000 zuwa ₦105,000
Shinkafa Ta Dafawa ₦100.,000 zuwa ₦115,000

Albasa Mai Kwara ₦50,000 zuwa ₦70,000
Albasa Yaska ₦40,000 zuwa ₦60,000
Albasa mai kwara sabuwa ₦40.000 zuwa ₦55.000
Albasa yaska 35.000 zuwa ₦50.000

Tsamiya Buhun s**ari ₦38,000
Tsamiya Buhun masara ₦75,000
Tsamiya Buhun siminti ₦25,000

Dankalin Hausa ₦22,000 zuwa ₦24,000
Walahan Gwaza ₦26,000.

Zobo flower N22.000
Zobo Gari N45.000

Etc. Jimbo fas agro, mai nauyin 100

DagaReal Maryam sabo

😭😭Yan Arewa Ku Daina Murna Saboda Kayan Masarufi Sun Faɗi Tinubu Yanaso Ya Kashe Yankin Arewa ne Ta Hanyar Karya Farashi...
08/06/2025

😭😭Yan Arewa Ku Daina Murna Saboda Kayan Masarufi Sun Faɗi Tinubu Yanaso Ya Kashe Yankin Arewa ne Ta Hanyar Karya Farashin Kaya Za'a Karya Arewa:" _-Inji- Buba Galadima
😭😭😭😭😭😭😭😭
Jagora A Jam'iyyar NNPP A Najeriya Buba Galadima ya ce Faduwar farashin kayan abinci ba abin farin ciki ba ce ga mutanen arewa, Shugaban Kasar Najeriya Bola Tinubu na son karya arewa ta hanyar shigo da abinci daga ketare - Inji- Buba Galadima
😭😭😭
😭😭😭
Me Zaku ce...?
Ku follow Real Maryam sabo

Shugaba kasar  Bokinafaso yana buga koloTinubu zai iya !!💕❤️❤️❤️❤️Ku follow Real Maryam sabo
08/06/2025

Shugaba kasar Bokinafaso yana buga kolo
Tinubu zai iya !!💕❤️❤️❤️❤️

Ku follow Real Maryam sabo

ABIN AYABA:Prince Kasimu Usman Shine Shugaban Rundunar jami'an Yan sa kai na karamar Karamar  Hukumar Rijau Jihar Neja k...
08/06/2025

ABIN AYABA:Prince Kasimu Usman Shine Shugaban Rundunar jami'an Yan sa kai na karamar Karamar Hukumar Rijau Jihar Neja kenan, Garin da ke fuskantar Matsalolin rashin Tsaro.

Kana Taɓa Wannan shuɗin Rubutu Zai Kai Shafin Jaridar 👉 Duniyar labarai 👈Sai Ka Dangwali Alamar Like👍 Ko Follow, Kai Tsaye Zaka Ringa Sam

DagaReal Maryam sabo

Da yiwuwar samun ambaliya a jihohi 19 a faɗin Nijeriya - Gwamnatin taraiya 😭😭😭😭😭😭Gwamnatin Taraiya ta yi hasashen cewa z...
08/06/2025

Da yiwuwar samun ambaliya a jihohi 19 a faɗin Nijeriya - Gwamnatin taraiya
😭😭😭😭😭😭
Gwamnatin Taraiya ta yi hasashen cewa za a samu ruwan sama mai yawa na tsawon kwanaki biyar, wanda ka iya haddasa ambaliya a jihohi 19 da wurare 76.
😭😭😭😭😭😭😭😭
Sashin kula da ambaliya na Ma’aikatar Muhalli ta Tarayya, ce ya fitar da wannan gargaɗi a jiya Talata, inda ya bukaci al’umma da masu ruwa da tsaki da su ɗauki matakan kariya cikin gaggawa.

Wannan na zuwa ne a daidai lokacin da ambaliya mai muni ta afkawa jihohin Ogun da Gombe a ranar Talata, yayin da wasu jihohi k**ar Legas, Filato, Anambra, da Delta su ma abin ya shafe su.

A cewar hasashen ambaliya da cibiyar ta bayar, za a iya samun ruwan sama mai ƙarfi wanda zai haifar da ambaliya daga 5 ga watan Agusta zuwa 9 ga Agusta, 2025, a waɗannan yankuna.

Daga Real Maryam sabo

Yau Ak**ai hi🤣😭😭😭😭Daga Jahar Borno. Ank**a matashi yana kaiwa yan b0k0haranm manfetur a ciki goran lamun kwalba.An k**a ...
08/06/2025

Yau Ak**ai hi🤣😭😭😭😭

Daga Jahar Borno. Ank**a matashi yana kaiwa yan b0k0haranm manfetur a ciki goran lamun kwalba.

An k**a Ahmadu Mohammed Dogo a Maiduguri da man fetur da ya boye, yana kokarin kaiwa Bk0Harm a Gamboru-Ngala.

Duk mai mugun nufi ga Yan Arewacin Najeriya Allah ka tonamar Asiri.

Kuyi shiyarin wannan rubutu domin duniya Susan halin Arewacin Najeriya take gudana a ƙarƙashin rashin adalci.😭😭😭😭😭😭😭

Daga Real Maryam sabo

🤣Kai Tofa wata sabuwa kuma wai kowa da abinda yada me Shi Allah yarufa asiriTasadar rayuwa yasa karinuka sunyi tashin za...
08/06/2025

🤣Kai Tofa wata sabuwa kuma wai kowa da abinda yada me Shi Allah yarufa asiri

Tasadar rayuwa yasa karinuka sunyi tashin zabi awasu sassan nageria inda masaya wannan karnuka suke kokawa bisa tsadar da karnukan s**ayi akasuwanni daban daban na kasar ko mekaratu yanada abincewa Akan hakan 🤔🤔 to wannan shine Allah yasa mudace ameen

Karkumanta kuna following dinmu domin samun labarai nagaskiya nagode 🙏🙏

Ku follow Real Maryam sabo

Dan AllahPlease 🙏🙏🙏🙏
08/06/2025

Dan Allah
Please 🙏🙏🙏🙏

Ayarin Motocin Tawagar Shugaban Ƙaramar Hukumar Kamba A jihar Kebbi, Sun Yi Haɗari Kan Hayarsu Ta Zuwa Zuru😭😭😭😭😭Wasu mot...
08/06/2025

Ayarin Motocin Tawagar Shugaban Ƙaramar Hukumar Kamba A jihar Kebbi, Sun Yi Haɗari Kan Hayarsu Ta Zuwa Zuru
😭😭😭😭😭
Wasu motoci biyu daga cikin ayarin motocin tawagar Shugaban Ƙaramar Hukumar Kamba a jihar Kebbi, sun yi haɗari a kan hayarsu ta zuwa Zuru.
😭😭
Nigerian Post ta bibiyi cewa, lamarin ya faru a ranar Talata 5 ga watan Augustan 2025.😭😭😭😭😭

Address

William Street
New York, NY
10038

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Real Maryam sabo posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Real Maryam sabo:

Share