Capacity RTV

Capacity RTV CAPACITY RADIOTV Is a private Media Company....

Motto: muruyar Al'umma

05/22/2026

Jamiyyar APC a jihar Adamawa APC ta ayyana Alhaji Ahmad Tijjani Galadima, a matsayin shi ne zai mata takara bayan da ya lashe zaben fidda gwani.

05/19/2026

H.E Musa Halilu Ahmed ya shirya shiga zaben kujerar Gwamna a jihar Adamawa a Inuwar jamiyyar ADC...

Rahima Halilu
Mahmood Halilu
Umar Halilu Chiroma
Fatima Halilu
Musa

05/05/2026

Hira tare da Hon. Abdullahi Usman Kukuwa
Dan takaran kujerar majalisar tarayya Damaturu Gujba Gulani Tarmuwa Federal Constituency 2027....

04/24/2026

Hira tare da Dan takaran kujerar majalisar tarayya Mai wakiltar mazabun mubi ta arewa mubi ta kudi dakuma maiha .

Hon Hamza Zubairu mubi
Danmalikin Nasarawo District...

04/08/2026

Hon Dahiru Hamman malgwi
Shugaban karamar Hukumar mulkin kwaya kusar jihar Borno...

03/31/2026

Hon Alhassan Hammajoda yayi tsokaci kan Dan takaransa na Gomna a jihar Adamawa Hon. Abdurazak NAMDAZ

Uban gidan fita kunya
03/26/2026

Uban gidan fita kunya

03/23/2026

Ayyukan Shugaban karamar Hukumar mulkin Biu a jihar Borno... Alhaji Suleiman Abubakar Yimi...

Mutane Masu albarka Masu mutunci...Salihu yanga tare da incoming Speaker National Assembly insha Allah
03/22/2026

Mutane Masu albarka Masu mutunci...

Salihu yanga tare da incoming Speaker National Assembly insha Allah

Address

North East, MD

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Capacity RTV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share