Digital Hanan

Digital Hanan All you need is a digital push to take your business to the next level.

Zamu dinga temaka muku hanyoyin da zasu temaka domin bunkasa business/presence dinku online



For more such tips please do follow us

09/20/2025
Kadan daga Lesson din mu na yauDAY 2, Lesson 1 Amfanin AI a Rayuwar Yau da Kullum.AI (Artificial Intelligence) yanzu kam...
08/16/2025

Kadan daga Lesson din mu na yau
DAY 2, Lesson 1

Amfanin AI a Rayuwar Yau da Kullum.
AI (Artificial Intelligence) yanzu kamar wutar lantarki ne na zamani. Ba sai ka ganshi da ido ba, amma yana cikin duk wani abu da ke ba mu sauƙi a rayuwa.

1. Amfanin AI a Business (Kasuwanci)
Sales & Marketing:
Misali idan kana da shagon sayar da kaya, AI na iya:
- Nuna maka irin kayayyakin da ake saye da yawa ko wadanda akafi saya a shagon ka.
- Taimaka maka wajen tallata kayanka ga abokan ciniki masu sha’awa.
- Misali Facebook/Instagram ads suna amfani da AI domin su nuna tallan da ya dace da mutum.

Duk Wanda yake da interest ya bi wannan link din domin joining.👇
https://forms.gle/8zWa8HJMEgckpgo7A

A wannan zamani… Idan baka san AI ba, to fa zaka Zama koma baya!Ka taɓa tunanin yadda wasu suke samun kuɗi, suna sauƙaƙa...
08/09/2025

A wannan zamani… Idan baka san AI ba, to fa zaka Zama koma baya!

Ka taɓa tunanin yadda wasu suke samun kuɗi, suna sauƙaƙa aikinsu, kuma suna ƙara wayewa a cikin ‘yan watanni kacal — yayin da wasu suke wahala har yanzu?
Sirrin su: AI.

AI yana canza duniya/rayuwa cikin sauri fiye da duk wata fasaha da muka taɓa gani.
A kasuwanci, makaranta, ko aikin gwamnati — wanda ya koyi AI yanzu, zai yi nasara gobe.

Saboda haka, muka bude Free 3-Days WhatsApp Training — Xamani-AI Class
Inda zaka gano:
✅ Yadda AI zai baka damar yin aiki cikin sauƙi da sauri
✅ Sirrin rubuta tambayoyi masu sa AI ya baka amsa mai amfani sosai (Prompt Engineering)
✅ Hanyoyin samun kuɗi kai tsaye daga AI

⚠️ Wurin yana da iyaka — kuma wannan ba zai maimaitu ba. Bayan wannan, zaka shiga cikin Premium AI Masterclass inda zaka samu cikakken horo da dabaru da ba’a samun su a online.

📌 Cika wannan form din yanzu domin samun link din WhatsApp Group din:
👉 https://forms.gle/ooS2s9FhXmxQbQod8

Kayi Tunanin Yadda Rayuwarka Zata Sauya Idan Ka Iya Amfani da AI Kamar Pro?A yau, mutane na canza rayuwarsu Domin yin ai...
08/07/2025

Kayi Tunanin Yadda Rayuwarka Zata Sauya Idan Ka Iya Amfani da AI Kamar Pro?

A yau, mutane na canza rayuwarsu Domin yin aiki da AI — kuma kai ma zaka iya.

Zamu gabatar da ssabon Online AI Class domin koyar da yadda ake amfani da AI don:
- Sauƙaƙe aiki,
- ƙirƙirar content,
- Rubuta takardu,
- Zayyana business, da kuma samun kuɗi da AI.

Wannan is a Free 3-Days Training domin nuna muku kadan daga cikin abubuwan da zaka koya.

Zaka koyi basics din:
✅ Yadda ake amfani da AI a Business, School, da Daily Life.
✅ Yadda ake rubuta tambayoyi masu inganci (Prompt Engineering).
✅ Yadda zaka iya samun kuɗi ta hanyar amfani da AI

Wannan ba challenge bane – ba kuma webinar!
Full training ne, a sauƙaƙe, cikin harshen Hausa, da sauƙin fahimta.

👇 Idan kana son shiga, ka nuna interest dinka a comment ko inbox.

08/07/2025

Address

Washington D.C., DC

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Digital Hanan posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share