09/04/2026
Barkanmu da Jumu'a, munaiwa al'umma fatan shiga karshen mako lafiya. HMTV dai a yanzu tana kan Startimes a babban birnin tarayya na Nigeria Abuja, akan lamba 159, zamu so muji ko kun ganta? a fada mana a comment section.
Zaku iya kallon HMTV a www.watchhmtv.com a ko'ina kuka a fadin duniya akan kowacce irin browser, zamu so muji ko kun ganmu anan ma!.
A yada, a fadawa yan uwa da abokan arziki, muna nan tafe da shirye shirye masu kayatarwa. HMTV (Anatare)
hausamusic