09/17/2026
GOSERC Ta NemI Haɗin Kan Masu Ruwa Da Tsaki Wajen Inganta Wutar Lantarki A Gombe
Hukumar Kula da Wutar Lantarki ta Jihar Gombe, Gombe State Electricity Regulatory Commission (GOSERC), ta gudanar da taron tattaunawa da masu ruwa da tsaki domin wayar da kansu kan hurumin hukumar, manufofinta da kuma nauyin da aka dora mata. Taron da aka gudanar a hedikwatar hukumar da ke Gombe, ya samu halartar wakilan kungiyoyi daban-daban, ciki har da Ƙungiyar Masu Nika Gyada, Ƙungiyar Masu Samar da Ruwan Sha a Roba, COREN, ASUU, sarakunan gargajiya da sauran masu ruwa da tsaki....
Hukumar Kula da Wutar Lantarki ta Jihar Gombe, Gombe State Electricity Regulatory Commission (GOSERC), ta gudanar da taron tattaunawa da masu ruwa da tsaki domin wayar da kansu kan hurumin hukumar…