YERWA FATO

YERWA FATO YERWA FATO

‎Matasa Kuzo Kuji ‎‎1- siyan fili‎2- foundation‎3- fara gini‎3-zuba kasar chiko‎4- zuba linta‎5 chigaba da daura gini‎6-...
14/10/2025

‎Matasa Kuzo Kuji

‎1- siyan fili
‎2- foundation
‎3- fara gini
‎3-zuba kasar chiko
‎4- zuba linta
‎5 chigaba da daura gini
‎6-kofofi da gate
‎7-rafta da buga kwano
‎8- windows and buglers
‎9 electric wiring and conduct
‎10- soak away and plumbing
‎11- kayan bandaki
‎12-plaster
‎13-tiles
‎14- P..O.P
‎15-screeding and painting
‎16- electronic fittings

‎Wadannan sune matakan da saurayi yake tsallakewa kafin ya gama ginin gida

‎Ya Ubangiji duk wani matashi me kokarin gina gidan kansa Allah ka taimakeshi ka buda masa kofofin arziki ta inda baiyi zato ba👏🙏

A Voice for the People, A Vision for ProgressIn every community, there comes a time when the people must rise and choose...
13/10/2025

A Voice for the People, A Vision for Progress

In every community, there comes a time when the people must rise and choose a right leader not just someone who seeks power, "kamar wasu" but someone who understands the weight of responsibility, the value of service, and the dreams of the people kamar namu Hon. Alhaji AbbaMusa.

That time is now. And that leader is here.

This candidate is not driven by ambition alone, but by a deep-rooted commitment to the welfare of every man, woman, and child in our ward. He has walked among us, listened to our concerns, and stood by us in moments of need. Whether it's the youth searching for opportunity, the elderly yearning for dignity, or families striving for a better tomorrow, he has been there, not as a spectator, but as a servant.

His vision is clear: a community where development is not a privilege but a right. Where every citizen feels seen, heard, and valued. He believes in inclusive governance, where transparency is not a slogan but a standard, and where every decision reflects the voice of the people.

This is a man of integrity, whose word is his bond. He does not make empty promises; he builds real solutions. His track record speaks volumes from grassroots initiatives that empower local businesses to youth mentorship programs that inspire the next generation.

He understands that leadership is not about titles, but about impact.

As we approach the election, let us not be swayed by noise or empty rhetoric. Let us choose substance over spectacle. Let us choose someone who will not only represent us but uplift us. Someone who will turn our hopes into plans, and our plans into progress.

The future of our ward depends on the choices we make today. Let us make the right one.




Jagoran Da Ke Tare Da Matasa, Yara, da ManyaA yau, al'umma sun sake ganin bambanci tsakanin siyasa da shugabanci. Dan ta...
12/10/2025

Jagoran Da Ke Tare Da Matasa, Yara, da Manya

A yau, al'umma sun sake ganin bambanci tsakanin siyasa da shugabanci. Dan takarar Councillorship Hon. Alhaji Abba Musa, ya kai ziyara mai albarka zuwa Taron matasa a Kawar Maila inda ya nuna cikakken kudurinsa na kawo sauyi mai ma'ana.

Ba wai kawai ya zo ya yi jawabi ba, ya zo da zuciya mai cike da tausayi da kulawa. A matsayin tallafi da karfafa gwiwa, ya ba da gudunmawar naira dubu goma (₦10,000) ga al'ummar unit ɗin, domin su ji cewa akwai wanda ke tare da su a cikin wannan tafiya.

Ziyarar ta kasance cike da zumunci, tattaunawa da jin ra'ayin jama'a. Hon. Abba ya tabbatar da cewa ba zai zama dan siyasa mai nesa da jama'a ba, sai dai jagora mai kusanci da su, mai sauraron damuwarsu da neman mafita tare da su.

A lokacin da wasu ke amfani da siyasa don kansu, Hon. Alhaji Abba Musa na amfani da ita don al'umma. Wannan ziyara ta kara tabbatar da cewa idan aka ba shi dama, zai zama wakili mai gaskiya da rikon amana.

A Leader Who Listens:Councillorship Hopeful Visits to some UnitsEarlier today, Hon. Alhaji Abba musa, our dedicated cand...
12/10/2025

A Leader Who Listens:

Councillorship Hopeful Visits to some Units

Earlier today, Hon. Alhaji Abba musa, our dedicated candidate for Councillorship, paid a meaningful visit to the people of Kawar Maila.

It wasn’t just a campaign stop it was a moment of connection, compassion, and commitment.

During the visit, he met with elders, youth, and younger ones among from the community, listening closely to their concerns and sharing his vision for a better future. In a gesture that spoke volumes, he offered a financial support of ₦10,000 to the unit not as a bribe, but as a symbol of solidarity and care.

What stood out most wasn’t the money, it was the humility. The way he sat with the people, laughed with them, and promised to stand by them if elected.

That’s the kind of leadership we need someone who shows up, who gives back, and who genuinely wants to serve.

Let’s rally behind Hon. Alhaji Abba Musa. Not because he’s running, but because he’s ready.



.Abba

DA DUMI-DUMI: Tukur Buratai Ya Bankado Asirin Rashin Tsaro: “Batun Siyasa Ne, Aka Miƙa Wa Sojoji”Tsohon Shugaban Runduna...
22/08/2025

DA DUMI-DUMI: Tukur Buratai Ya Bankado Asirin Rashin Tsaro: “Batun Siyasa Ne, Aka Miƙa Wa Sojoji”

Tsohon Shugaban Rundunar Sojin Najeriya (COAS), Laftanal Janar Tukur Yusuf Buratai (rtd.), ya yi karin haske kan matsalolin tsaro da ke addabar ƙasar nan. A cewarsa, rashin tsaro a Najeriya ba lamarin soja ba ne a asali, amma matsalar siyasa ce da aka bari a hannun sojoji.

Buratai, wanda ya yi jawabi a wata hira ta musamman, ya bayyana cewa:

> “Insecurity issues are essentially political… but now they’re being left for the military.”

Abin da yake nufi

Ya ce yawancin matsalolin da ake kira tsaro, kamar rikicin ƙabilanci, addini, da rashin adalci wajen rabon arziki, siyasa ce ta haddasa su.

Amma akasarin gwamnatoci da shugabanni suna zabar neman agajin soja a duk lokacin da s**a kasa magance matsalolin siyasa.

Wannan, a cewarsa, yana dorawa rundunar sojin nauyin da bai kamata ta ɗauka ita kaɗai ba.

Sojoji sun koma aikin da bai kamata su riƙa yi ba: shawo kan rikicin ƙabilanci, rikicin manoma da makiyaya, da maƙarƙashiyar siyasa.

Wannan ya janyo gajiya da tsangwama ga sojojin, inda ya kamata su fi maida hankali kan kare ƙasar daga barazana ta waje.

Buratai ya yi gargadin cewa idan ba a dawo da siyasa cikin tafiyar da tsaro ba, za a ci gaba da fama da rashin kwanciyar hankali har abada.

Daga shafin MIKIYA

16/08/2025

assalamu Alaikum
jama'ar Maiduguri Baki Daya wannan Bawan Allah da kuke hotonsa ya rasu ne a hanyan Algeria Kuma Dan Maiduguri ne

ansamu wannan katin a aljuhunsa da ya rasu da jumawa sunan dake kan katin WAZIRI MUSA.

pls and pls Yan uwa da abokan arziki da hakane zamu iya yadawa har Yan uwan sa sugani pls send this to any Group wasup Facebook Instagram
THANK YOU SO MUCH
we are all once together 🤗🤗🤗

Mu Je MAHA ne ba wai muje MAHA bane.Yawan mutane na kuskure gurin rubuta sunan wanda yafi kowa biyayya a duniya a yanzu ...
16/08/2025

Mu Je MAHA ne ba wai muje MAHA bane.
Yawan mutane na kuskure gurin rubuta sunan wanda yafi kowa biyayya a duniya a yanzu wato MAHA.

Mu Je MAHA.

Shugaban masu biyayya na duniya kenan MAHA😂😂😂😂😂
12/08/2025

Shugaban masu biyayya na duniya kenan MAHA😂😂😂😂😂

Kalma daya tak.
10/08/2025

Kalma daya tak.

10/08/2025

Jonathan da Kwankwaso
Na kokarin...........

"Engr. Adam Bukar Bababe, the esteemed Executive Secretary of the Borno Geographic Information Service (BOGIS), graced t...
10/08/2025

"Engr. Adam Bukar Bababe, the esteemed Executive Secretary of the Borno Geographic Information Service (BOGIS), graced the Annual Speech and Prize-Giving Day of Care Bears School, held at the Borno State Hotel. His presence underscores his unwavering commitment to supporting educational initiatives and community development projects in Borno State. As a visionary leader, Engr. Bababe has garnered recognition for his transformative efforts in land administration, youth empowerment, and revenue generation for the state. In his address, he urged students and staff to remain dedicated and hardworking, emphasizing the importance of perseverance in shaping a brighter future."

Engr Bababe's presence highlights his commitment to supporting education and community development initiatives in Borno State. As the an Executive Secretary, he has been recognized for his efforts in transforming land administration, promoting youth empowerment, and generating revenue for the state.

Address

Maiduguri

Telephone

+2348121788334

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when YERWA FATO posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to YERWA FATO:

Share