SANI B AHMAD KURU

SANI B AHMAD KURU Official Account for myself 😊 News update ,Trending, Politics Of Kwankwasiyya an African Actrees
always Masha Allah

Inna lillahi wa inna ilaihi rajiun 😭 Allah Yayiwa Mahaifiyar S.A Youth & Sports Sani Danja Rasuwa, Muna Addu'ah Allah Ya...
27/06/2025

Inna lillahi wa inna ilaihi rajiun 😭

Allah Yayiwa Mahaifiyar S.A Youth & Sports Sani Danja Rasuwa, Muna Addu'ah Allah Ya Gafarta Mata Ameen.

Mai kyautar dayafi wanda yabawa Nuna farin Ciki.Jinjina Agareka Mai Girma Gwamna 🥰👏
28/05/2025

Mai kyautar dayafi wanda yabawa Nuna farin Ciki.

Jinjina Agareka Mai Girma Gwamna 🥰👏

MUHAWARA: Shin Kana Ɗaya Daga Cikin Masu Goyon Bayan Wannan Haɗakar A Zaɓen 2027 ?Ku Bayyana Mana Ra'ayinku A Comment Se...
25/05/2025

MUHAWARA: Shin Kana Ɗaya Daga Cikin Masu Goyon Bayan Wannan Haɗakar A Zaɓen 2027 ?

Ku Bayyana Mana Ra'ayinku A Comment Section.

Tsohon Mataimakin Shugaban Najeriya, Atiku Abubakar da Tsohon Gwamnan Anambra, Peter Obi sun halarci taron tuntuɓa a kan...
25/05/2025

Tsohon Mataimakin Shugaban Najeriya, Atiku Abubakar da Tsohon Gwamnan Anambra, Peter Obi sun halarci taron tuntuɓa a kan harkokin siyasar Najeriya na shiyyar Arewa da aka gudanar a Abuja ranar Lahadi.

Taron ya samu halartar ƴan siyasa kamar Rotimi Amaechi da Rauf Aragbesola da Datti Baba-Ahmed da sauransu....

Cikin yardar Allah a gobe ne Mai Girma Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf zai jagoranci rabon tallafin kayan azu...
28/02/2025

Cikin yardar Allah a gobe ne Mai Girma Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf zai jagoranci rabon tallafin kayan azumin ga Ma’aikatan fadar Gwamnatin jihar Kano wanda yasaba aduk Shekara.

𝕂𝕒𝕟𝕠 𝕤𝕥𝕒𝕥𝕖 𝔸𝕝𝕘𝕠𝕟 𝕔𝕙𝕒𝕚𝕣𝕝𝕒𝕕𝕪.🔴
15/02/2025

𝕂𝕒𝕟𝕠 𝕤𝕥𝕒𝕥𝕖 𝔸𝕝𝕘𝕠𝕟 𝕔𝕙𝕒𝕚𝕣𝕝𝕒𝕕𝕪.🔴

Mace ta farko a jihar Kano ta zama ALGON. Chairlady, Hajiya Sa'adatu Tudunwada zababbiyar shugabar karamar hukumar Tudun...
15/02/2025

Mace ta farko a jihar Kano ta zama ALGON. Chairlady, Hajiya Sa'adatu Tudunwada zababbiyar shugabar karamar hukumar Tudun Wada ta zama shugabar Shuwagabannin Kananan hukumomin Kano 44 kuma Hon. Jamilu Ɗambatta Shugaban Karamar Hukumar Dambatta yake mata mataimaki, Kana Hon. Hamza Maifata shugaban Karamar hukumar Bichi ya zama Sakatare. Muna Addu'ar Allah yasa su gama lafiya Allah yayi musu Jagora.

Madugu da Khalifa 🥰👏
15/02/2025

Madugu da Khalifa 🥰👏

Masoya Sunga Masoyinsu❤️ Mutanen Abatoir Madugu Yana Godiya🙌🏽
15/02/2025

Masoya Sunga Masoyinsu❤️

Mutanen Abatoir Madugu Yana Godiya🙌🏽

14/02/2025

Wai meke Faruwa Anan Tsakanin Tsoho da Kawu Sumaila Ince Lafia Koh

Ga Wadanda Basu San Sabon SSG Ba Ga Sakonku Daka Bakin SirBature✅   Umar F. Ibrahim wanda aka fi sani da Faruk Jet, shin...
09/02/2025

Ga Wadanda Basu San Sabon SSG Ba Ga Sakonku Daka Bakin SirBature✅
Umar F. Ibrahim wanda aka fi sani da Faruk Jet, shine sabon sakataren gwamnatin jahar Kano.

Alhaji Faruk ya bada gudunmawa ta fili data boye wajen kafuwar gwamnatin H.E. Abba Gida Gida.

She sakataren kwamatin "Think Tank" na kwararrun ma'aikata yan boko tun 2019 kuma yayi aiki a sakatariyar kwamatin karbar mulki na 2023.

Amma tunda aka rantsar da Gwamna, ban taba ganin sa a gidan gwamnati ko wani taron siyasa ba, ya cigaba da zaman sa a gida a matsayin dan fasho amma duk sanda ya ga wani abu da yake da shawara akai, zai kira wanda ya dace ya bada shawara, ko ya rubuto.

Gogaggen ma'aikaci ne, ba dan siyasa bane, amma dai ya bada gudunmawa sosai wajen kafuwar gwamnatin Kwankwasiyya ta fili daga biye.

Irin su ake kira "non-partisan seasoned technocrat" a turance.

Mu tayi shi da addu'a, Allah ya dafa masa wajen taya Maigirma Gwamna sauke nauyin al'umma, babu shakka, Kano ta dau saiti.

Alhamdulillah

Address

Maiduguri

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when SANI B AHMAD KURU posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to SANI B AHMAD KURU:

Share