Sheihk Al-Bani Sheihk Jafar

  • Home
  • Sheihk Al-Bani Sheihk Jafar
09/08/2026
09/08/2026

Mutanin Sabon Birni Allah Yakawo Muku Mafita

09/08/2026

tafsirin suratul maryam tare da Dr bashir aliyu umar tare malam sa'ed haruna allah yaqara lafiya

Ya Allah, ka nuna mana ranar da Malaminmu zai dawo, domin ya ci gaba da gabatar mana da darussan ilimin da muke amfana d...
07/08/2026

Ya Allah, ka nuna mana ranar da Malaminmu zai dawo, domin ya ci gaba da gabatar mana da darussan ilimin da muke amfana da su. Wallahi, muna cikin jimami da kewar rashin samun karatun Malam. Amma haka Allah Ya nufa.
Muna roƙon Allah Ya kiyaye mana shi, Ya ƙara masa lafiya da tsawon rai cikin ɗa’a, Ya ƙara masa albarka da ilimi mai amfani, Ya kuma dawo da shi gare mu cikin aminci.
Sheikh Abdurrazaq Yahaya Haifan Hafizahullah.

06/08/2026

Da Alƙur'ani Ne Zukata Ke Samun Nutsuwa
Professor Bashir Aliyu Umar, OON

Allahumma ya Hayyu ya Qayyum, muna roƙonKa da Sunayenka mafi kyawu, Ka ƙara wa Prof. Bashir Aliyu Umar lafiya, tsawon ra...
04/08/2026

Allahumma ya Hayyu ya Qayyum, muna roƙonKa da Sunayenka mafi kyawu, Ka ƙara wa Prof. Bashir Aliyu Umar lafiya, tsawon rai cikin biyayya, ilimi mai albarka, hikima da ikhlasi. Ka sanya karatunsa da wa'azinsa su ci gaba da zama haske ga al'ummar Musulmi. Ka kare shi daga dukkan sharri da fitintinu na fili da na ɓoye. Ka sa Allah ya karɓi ayyukansa na alheri, ya ƙarfafi Musulunci da Musulmi ta sanadiyyarsa, ya haɗa kan al'umma a kan gaskiya da Sunnah, kuma Ya ba shi kyakkyawan ƙarshe. Āmīn.

Prof Bashir Aliyu Umar OON Hafizahullah

03/08/2026

KARATUN LITTAFIN ADDALILU JAMI'UL MUFEED 97

DAGA :- MASJIDU SHEIKH MUSA AYUBA LUKUWA SOKOTO

02/08/2026

Fiqhul muyassar darasi na 43 na yau 19-Safar1448AH 02-08-2026M

01/08/2026

Dr bashir aliyu umar tare da malam sa'ed haruna # allah yasaka da alkairi

31/07/2026

Barka da juma'a alaramma, ALLAH ya kara maka lafiya alaramma.

Address


Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sheihk Al-Bani Sheihk Jafar posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Sheihk Al-Bani Sheihk Jafar:

Shortcuts

  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share