CNO Hausa

CNO Hausa (Official CNO Hausa) ingantattun labarun ko ina, wasanni, da tattalin arziki, labarai. Follow us on
Twitter, Instagram Good news

28/07/2021
Kasar Afganistan ta tura dakarunta 470 zuwa kasar Palastine domin kare palastinawa, a rikicin da ake gwabzawa tsakanin H...
18/05/2021

Kasar Afganistan ta tura dakarunta 470 zuwa kasar Palastine domin kare palastinawa, a rikicin da ake gwabzawa tsakanin Hamas da kasar Isra'ila.

Barkan Muda Sallah
13/05/2021

Barkan Muda Sallah

20/04/2021

Yanzu-Yanzu: Shugaban Kasar Chadi Idriss Deby Itno ya rasu sakamakon raunukan da ya samu a filin yaki.

26/03/2021

Wani Masoyin shugaban kasar nijeriya Muhammadu Buhari mai suna Kabir Ishaq da aka ganshi cikin yanayi mara kyau.

21/03/2021

Babban bankin nijeriya wato CBN ta kirkiro shirin na TCF domin tallafawa mazauna gida (Households) da masu matsakaita da kananun sana’oi ( Micro, Small and Medium Enterprises) domin rage musu radadin zaman gida na Corona Virus da akayi.

02/01/2021

Barkan muda Sabuwar Shekara

Address


Alerts

Be the first to know and let us send you an email when CNO Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share