
26/07/2025
Cikin Hotuna:
Yadda take kasancewa wajen Bikin yaye Ɗaliban Jami'ar Northwest karo na biyu tare da baiwa Engr. Rabiu Musa Kwankwaso da marigayi Alh. Aminu Ɗantata da wasu manyan mutane Lambar Girmamawa.